Shara
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
material (en) ![]() ![]() |
Karatun ta |
garbology (en) ![]() |
Yana haddasa |
Gurbacewar Iska da marine debris (en) ![]() |
Amfani |
recycling (en) ![]() |
Hashtag (en) ![]() | garbage |
Nada jerin |
list of waste types (en) ![]() |
Amfani wajen |
sorter labourer (en) ![]() ![]() |
Shara dai abu ce da ake yi domin tsaɓtace duk wani guri da ake zama ko ake mu'amula da shi, inda kuma daga ƙarshe wannan sharar takan zama bola kuma daga illatar ta cuta har ta iya komawa abun amfani idan aka sarrafa ta ko aka kai ta gona domin amfani da ita
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Ya nuna kafin zuwan cigaba zamani manoma na amfani da shara ko bola domin kaiwa gona a matsayi taki, kuma har yanzun takin shara ko bola nada matuƙar amfani wajen gyara da haɓaka amfanin gona. Har yanzun a duk inda ake son noma ya haɓaka to ana amfani da shara ko bola domin bunƙasa noman, wanda ake kiran shi da sunan takin gargajiya.[1]