Fata
![]() | |
---|---|
organ type (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
animal organ (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Karatun ta |
dermatology (en) ![]() |
Development of anatomical structure (en) ![]() |
skin development (en) ![]() |
Amfani |
protection (en) ![]() |
Hashtag (en) ![]() | skin |
Has quality (en) ![]() |
complexion (en) ![]() |
NCI Thesaurus ID (en) ![]() | C12470 |
Fata wani abuce da ke jikin Dan Adam wanda ta lulluɓe naman jikin shi. Fata nada karfi sosai ta yadda da wuya wani abu ya fasa cikin sauki. Mutane da dabbobi duk da suna ɗauke da fata a jikin su.
Kariya[gyara sashe | gyara masomin]
Fata tana kare mutane da dabbobi daga zafin rana da ruwa da kuma iska. Fata yanada muhimmancin gaske a jikin dan Adam.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.