Abece

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abece


Wuri
Map
 13°49′59″N 20°50′05″E / 13.8331°N 20.8347°E / 13.8331; 20.8347
Ƴantacciyar ƙasaCadi
Region of Chad (en) FassaraYankin Ouaddai
Department of Chad (en) FassaraOuara Department (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 76,492 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 542 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
kasuwar abece

Abece ko Abeche ko Abéché (lafazi: /abece/) birni ne, da ke a ƙasar Cadi. Shi ne babban birnin yankin Waddai. Abece yana da yawan jama'a 135,492, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Abece a karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]