Namadi Sambo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Namadi Sambo
Namadi Sambo.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
lokacin haihuwa2 ga Augusta, 1954 Gyara
wurin haihuwaZariya Gyara
sana'aɗan siyasa, architect Gyara
muƙamin da ya riƙeGovernor of Kaduna State, Vice President of Nigeria Gyara
makarantaJami'ar Ahmadu Bello Gyara
jam'iyyaPeople's Democratic Party Gyara
addiniMusulunci Gyara
Namadi Sambo a shekara ta 2013.

Namadi Sambo ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1954 a Zaria, Arewacin Nijeriya (a yau a cikin karamar hukumar Zaria, a cikin jihar Kaduna).

Gwamnan jihar Kaduna ne daga shekarar 2007 zuwa 2010 (bayan Ahmed Makarfi - kafin Patrick Ibrahim Yakowa). Maitamakin shugaban kasar Najeriya ne daga shekarar 2010 zuwa 2015 (bayan Goodluck Jonathan - kafin Yemi Osinbajo).