Patrick Ibrahim Yakowa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Patrick Ibrahim Yakowa
gwamnan jihar Kaduna

Rayuwa
Haihuwa Nijeriya, 1 Disamba 1948
ƙasa Nijeriya
Mutuwa Bayelsa, 15 Disamba 2012
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa People's Democratic Party Translate

Patrick Ibrahim Yakowa ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1948 a Fadan Kagoma, Arewacin Nijeriya (a yau a cikin karamar hukumar Jema'a, a cikin jihar Kaduna).

Mataimakin gwamnan jihar Kaduna ne daga shekara 2005 zuwa 2010. Gwamnan jihar Kaduna ne daga shekarar 2010 zuwa 2012 (bayan Namadi Sambo - kafin Mukhtar Ramalan Yero). Ya rasu a hadarin jirgin sama tare dashi da Azazi, akan hanyarsu ta dawowa daga wani meeting da manyan jam'iyar PDP na waccan lokaci suka gudanar.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.