Kagoma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kagoma
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 kdm
Glottolog kago1247[1]

Kagoma ko Gyong, harshe ne dake daya samo asali daga kabilan Gwong na jihar Plateau wadanda keda asali da karamar hukumar Jema'a dake Jihar Kaduna. Daga cikin sunaye na al'ummar kabilar akwai, Jebnum (ma'ana Allah ya kare) Yimi(ma'ana soyayya) dasauran su.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Kagoma". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.