Abdulkadir Balarabe Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Abdulkadir Balarabe Musa
gwamnan jihar Kaduna

Oktoba 1979 - Oktoba 1979
Ibrahim Mahmud Alfa (en) Fassara - Abba Musa Rimi
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Augusta, 1936
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Mutuwa 11 Nuwamba, 2020
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abdulkadir Balarabe Musa (An haife shi a 21 August 1936 ya rasu a 11 Nuwamba 2021) Dan siyasan adawa a Nijeriya wanda yataba zama gwamnan Jihar Kaduna, Nijeriya a Nigerian Second Republic, ya rike mulkin daga watan Oktoba 1979 har zuwa ranar da aka tsige shi a 23 Yuni 1981.[1] lokacin Nigerian Fourth Republic shine Shugaban Conference of Nigerian Political Parties (CNPP), wata gamayyar jam'iyun adawa.[2]

Farkon rayuwa[gyara sashe | Gyara masomin]

Karatu[gyara sashe | Gyara masomin]

Shine gwamna na farko a jihar Kaduna a mulkin farar hula.[3]

Siyasa[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite web |url=http://www.worldstatesmen.org/Nigeria_federal_states.htm |title=Nigeria States |work=World Statesmen |accessdate=27 April 2010| archiveurl= https://web.archive.org/web/20100528072649/http://www.worldstatesmen.org/Nigeria_federal_states.htm%7C archivedate= 28 May 2010 | deadurl= no
  2. cite web |url=http://www.accessmylibrary.com/coms2/summary_0286-20243053_ITM |title=Obasanjo's Policies Phantom, Says Balarabe Musa. |date=4 February 2004 |work=This Day |author=Funmi Peter-Omale |accessdate=27 April 2010
  3. https://m.guardian.ng/opinion/abdulkadir-balarabe-musa-1936-2020/