Kasuwancin yanar gizo
Appearance
|
academic discipline (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
Manoma da public communication (en) |
| Bangare na | noma da tattalin arziki |
| Hashtag (mul) | marketing |
| Gudanarwan |
marketer (en) |
| Class of object(s) of occurrence (en) | kayayyaki |

Kasuwancin yanar gizo wata hanyar kasuwanci ne na zamani da yazo da cigaba sosai a wannan lokacin sannan ya takaita zirga-zirga a ɓangaren yan kasuwa domin zaka yi amfani da wayar hannun ka ne ko kwamfutar ka wajen siyen kayayyaki daga wani waje kuma a kawo maka inda kake ba tare da kaje da kanka ba.[1] Kasuwancin yanar gizo ya kawo kara hadaka kasuwanci a duniya domin yanzun kasashen masu tasowa suna alfahari da kasuwancin yanar gizo
Amfanin sa
[gyara sashe | gyara masomin]Illolin kasuwancin yanar gizo
[gyara sashe | gyara masomin]Duk da nasarorin kasuwancin yanar gizo to aƙwai illoli da dama a tattare da shi domin a kasuwancin yanar gizo akan yawaita damfarar mutane ko kuma a basu kayan da basu ne suka siya ba ko kuma a turo masu kayan da basu da inganci sosai.[2]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kasuwar yanar gizo ta hanayar Email
-
Online marketing