Jump to content

Jerin Jami'o'in Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jami'ar Ibadan, babban kofa

Wannan shine jerin jamio'in Najeriya . Najeriya nada tsarin jihohi 36 da kuma babban birnin tarayya . Sakamakon samuwar arzikin man fetur a shekarar 1970, an fadada matakin karatun manyan makarantu zuwa kowane yanki na Najeriya. [1] [2] A baya gwamnatin tarayya da na jihohi ne kawai hukumomin da aka ba wa lasisin gudanar da jami'o'i. Awani lokaci cen baya, an fadada ba da lasisi ga daidaikun mutane, ƙungiyoyin jama'a da ƙungiyoyin addini don kafa jami'o'i masu zaman kansu a cikin ƙasar.

Hukumar Kula da Jami'o'i ta Kasa (NUC) ita ce babbar hukumar da take tabbatar da daidaito da kuma tsara damar shiga kowace jami'a a Najeriya.

Jami'oin Tarayya[gyara sashe | gyara masomin]

Suna Jiha Agajar ce Wuri Samarwa An kafata
jami'ar Ahmadu bello Jihar Bauchi . ATBU Jihar bauchi Gwamnatin Tarayya 1980
jami'ar Ahmadu bello Jihar Kaduna . ABU Zaria Gwamnatin Tarayya 1962
jami'ar Alex Ekwueme Jihar Ebonyi AE-FUNAI Ikwo Gwamnatin Tarayya 2011
jami'ar bayero Jihar Kano BUK Kano Gwamnatin Tarayya 1977
jami'ar tarayya ta noma dake Abeokuta Jihar Ogun FUNAAB Abeokuta Gwamnatin Tarayya 1988
jami'ar birnin kebbi Jihar Kebbi FUBK Birnin kebbi Gwamnatin Tarayya 2013
jami'ar tarayya dake dutse Jihar Jigawa FUD Dutse Gwamnatin Tarayya 2011
jami'ar dutsenma Jihar Katsina FUDMA Dutsenma Gwamnatin Tarayya 2011
jami'ar gashuwa Jihar Yobe FUGASHUA gashua Gwamnatin Tarayya 2013
jami'ar zamfara Jihar Zamfara FUGUS Gusau Gwamnatin Tarayya 2013
jami'ar gombe Jihar Gombe FUK Kashere Gwamnatin Tarayya 2011
jami'ar tarayya ta lokoja Jihar Kogi FUL Lokoja Gwamnatin Tarayya 2011
jami'ar tarayya ta lafiya Jihar Nasarawa FULAFIA Lafia Gwamnatin Tarayya 2010
Jihar Delta FUPRE Effurun Gwamnatin Tarayya 2007
jami'ar kimiyya da fasah ta Akure Jihar Ondo FUTA Akure Gwamnatin Tarayya 1981
jami'ar kimiyya da fasaha ta neja Jihar Neja FUTMIN Minna Gwamnatin Tarayya 1983
jami'ar fasaha ta owerri Jihar Imo FUTO Owerri Gwamnatin Tarayya 1981
Jami'ar Tarayya ta Otuoke Jihar Bayelsa FUO Otuoke Gwamnatin Tarayya 2011
jami'ar tarayya ta oye -Ekiti Jihar Ekiti FUOYE Oye-Ekiti Gwamnatin Tarayya 2011
jami'ar tarayya ta wukari Jihar Taraba FUW wukari Gwamnatin Tarayya 2011
Jihar Abiya MOUAU Umudike Gwamnatin Tarayya 1992
jami'ar modibbo Adama ta yola jihar Adamawa MAU Yola Gwamnatin Tarayya
jihar Legas NOUN Victoria island Gwamnatin Tarayya 1983
jami'ar Nnamdi Azikwe jihar Anambara UNIZIK Awka Gwamnatin Tarayya 1992
jami'ar obafemi Awolowo Jihar Osun OAU Ile ife Gwamnatin Tarayya 1961
jami'ar Abuja birnin tarayya UNIABUJA Gwagwalada Gwamnatin Tarayya 1988
Jami'ar Aikin Gona,ta Makurdi Jihar Benue UAM Makurdi Gwamnatin Tarayya 1988
jami'ar tarayya dake benin Jihar Edo UNIBEN Birnin benin Gwamnatin Tarayya 1970
jami'ar tarayya ta kalaba Jihar Cross River UNICAL Kalaba Gwamnatin Tarayya 1975
jami'ar tarayya ta ibadan Jihar Oyo UI ibadan Gwamnatin Tarayya 1948
jami'ar tarayya ta ilorin Jihar kwara UNILORIN ilorin Gwamnatin Tarayya 1975
jami'ar tarayya ta jos Jihar Plateau UNIJOS jos Gwamnatin Tarayya 1971
jami'ar tarayya ta legos Jihar Legas UNILAG Akoka Gwamnatin Tarayya 1962
jami'ar tarayya maiduguri Jihar Borno UNIMAID maiduguri Gwamnatin Tarayya 1975
jami'ar tarayya dake Nsukka Jihar Enugu UNN Nsukka Gwamnatin Tarayya 1955
jami'ar tarayya dake patakwal Jihar Ribas UNIPORT Patakwal Gwamnatin Tarayya 1975
jami'ar tarayya ta uyo Jihar Akwa Ibom UNIUYO Uuyo Gwamnatin Tarayya 1991
jami'ar kimiyya da fasaha ta ikot Abasi Jihar Akwa Ibom FUTIA Ikot-Abasi Gwamnatin Tarayya 2021
jami'ar tarayya ta usumanu dan fodiyo Jihar Sokoto UDUS sokoto Gwamnatin Tarayya 1975

Jamio in masu kaki[gyara sashe | gyara masomin]

Suna Jiha Agajarce Wuri Samarwa An kafata a
Nigeria Airforce University Jihar Kaduna AFIT Kaduna Sojoji 1977 (ba jami'a ba sai 2018)
Jami'ar Maritime ta Najeriya Jihar Delta NMU Warri Sojoji 2018
Makarantar Yansandan Najeriya Wudil Jihar Kano POLAC Wudil 'Yan sanda 2013
Jami'ar Sojin Najeriya ta Biu Jihar Borno NUAB Biu Sojoji 2018
Makarantar Tsaro ta Najeriya Jihar Kaduna NDA Kaduna Sojoji 1964

Jamio i masu zaman kansu[gyara sashe | gyara masomin]

Suna Jiha Agajarce Wuri Samarwa An kafa ta
Jami'ar Achievers Jihar Ondo AC Owo Mai zaman kanta 2007
Jami'ar Adeleke Jihar Osun AUE Ede Mai zaman kanta 2010
Afe Babalola University Jihar Ekiti ABUAD Ado-Ekiti Mai zaman kanta 2009
Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Afirka Babban Birnin Tarayya AUST Abuja Mai zaman kanta 2007
Ahmad Pategi University Jihar Kwara APU Pategi Mai zaman kanta 2021
Jami'ar Ajayi Crowther Jihar Oyo ACU Oyo Mai zaman kanta 2005Samfuri:Ref
Jami'ar Ansar Jihar Borno AUM Maiduguri Mai zaman kanta 2022
Al-Hikmah University Jihar Kwara AHU Ilorin Mai zaman kanta 2005
Al-Qalam University Jihar Katsina AUK Katsina Mai zaman kanta 2005
Al-Istiqama University Jihar Kano AUSU Sumaila Mai zaman kanta 2021
Jami'ar Amurka ta Najeriya Jihar Adamawa AUN Yola Mai zaman kanta 2005
Ƙungiyar Ƙungiyoyin Akanta na Jami'ar Najeriya Jihar plateau ANAN Kwall Mai zaman kanta 2021
Jami'ar Anchor Jihar Legas Ayobo Mai zaman kanta 2014
Jami'ar Arthur Jarvis Jihar Cross River AJU Akpabuyo Mai zaman kanta 2016
Atiba University Jihar Oyo Oyo Mai zaman kanta 2017
Jami'ar Augustine Jihar Legas AUI Ilara-Epe Mai zaman kanta 2014
Ave Maria University Jihar Nasarawa AMU Piyanko Mai zaman kanta 2021
Jami'ar Babcock Jihar Ogun BU Ilishan-Remo Mai zaman kanta 1959 (ba jami'a ba ce sai a 1999)
Jami'ar Baze Babban Birnin Tarayya BAZE Abuja Mai zaman kanta 2011
Bells University of Technology Jihar Ogun AMMA Ota Mai zaman kanta 2004
  1. Empty citation (help)
  2. Empty citation (help)