Warri

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Warri birni ne, da ke a jihar Delta, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Delta. Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane dubu dari shida da sittin da uku.