Jump to content

Uvwie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Uvwie

Wuri
Map
 5°36′N 5°48′E / 5.6°N 5.8°E / 5.6; 5.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Delta
Yawan mutane
Faɗi 188,728 (2006)

Uvwie Karamar hukuma ce a Jihar Delta dake a kudu masu kudancin Nijeriya.

Uvwie tana da matsakaicin yanayin zafi na 25 °C, sannan akwai koguna da rafuka da dama da ke gudana a cikin yankinta. Garin yana fuskantar yanayi biyu mabambanta, wato lokacin rani da lokacin damina, tare da jimillar ruwan sama da ake kiyasta ya kai milimita 3170 a shekara.[1]

Yanayin zafi a garin yana kasancewa kusan iri ɗaya a duk shekara, ba tare da manyan sauye-sauye ba. Matsakaicin yanayin zafin yakan kasance tsakanin 25 °C zuwa 28 °C a cikin garin.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Uvwie Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2022-12-11.
  2. "ASSESSING THE SPATIAL DISTRIBUTION AND LOCATIONAL IMPACT OF PETROL SERVICE STATIONS ON UVWIE LGA, DELTA | ProjectClue". www.projectclue.com. Retrieved 2022-12-11.