Ado-Ekiti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgAdo-Ekiti
The Highway of the City of Ado-Ekiti in Ekiti State, Nigeria.jpg

Wuri
 7°37′N 5°13′E / 7.62°N 5.22°E / 7.62; 5.22
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaEkiti
Karamar hukumar NijeriyaAdo-Ekiti (en) Fassara
Babban birnin
Labarin ƙasa
Yawan fili 293 km²
Altitude (en) Fassara 455 m
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Ado Ekiti local government (en) Fassara
Gangar majalisa Ado Ekiti legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ado Ekiti itace babban birnin Jihar Ekiti, Nijeriya kuma Karamar hukuma ce, tana da yawan mutane kimanin 308,621. Mutanen Ado Ekiti yawancinsu yan'Yarbawan Ekiti ne. Birnin Ado Ekiti nada jami'ar jiha acikin ta, wato Jami'ar Jihar Ekiti ada anakiranta da Jimi'ar Ado-Ekiti,da Jami'ar Afe Babalola.

Gajeren zance na tarihin Ado Ekiti cikin yaren Ado Ekiti daga ɗan asali harshen.
Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.