Ekiti
Jihar Ekiti Sunan barkwancin jiha: Ƙasa na girmamawa da mutunci. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harshe | Yoruba, Turanci | |
Gwamna | Kayode Fayemi (APC) | |
An ƙirkiro ta | 1996 | |
Baban birnin jiha | Ado Ekiti | |
Iyaka | 6,353 km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
2,398,957 | |
ISO 3166-2 | NG-EK |
Jihar Ekiti Jiha ce dake ƙkasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita araba’i 6,353 da yawan jama’a milyan biyu da dubu dari uku da tisa'in da takwas ta da dari tara da hamsin da bakwai (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin jahar ita ce Ado Ekiti. Kayode Fayemi shine gwamna a Jihar ayanzu bayan yasamu nasara a zaben da ya nema a takarar gwamna a Jihar karo na biyu,ya karba a hannun Ayo Fayose Wanda yazama gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2014. Mataimakin gwamnan shi ne Kolapo Olubunmi Olusola. Dattijan jihar sun hada da: Fatimat Raji-Rasaki, Duro Faseyi da Biodun Olujimi.
Jihar Ekiti tana da iyaka da misalin jihohi biyar, su ne: Kogi, Kwara, Ondo kuma da Osun.
Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihar Ekiti nada Kananan hukumomi guda goma sha shida (16). Sune:
- Ado-Ekiti
- Ikere
- Oye
- Aiyekire (Gbonyin)
- Efon
- Ekiti ta Gabas
- Ekiti ta Kudu maso Yamma
- Ekiti ta Yamma
- Emure
- Ido-Osi
- Ijero
- Ikole
- Ilejemeje
- Irepodun/Ifelodun
- Ise/Orun
- Moba
Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]
Galerry[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |