Ilishan-Remo
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Ogun | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ikenne | |||
Ilishan Remo gari ne, a yankin Irepodun a ƙaramar hukumar Ikenne a jihar Ogun, a Kudu maso Yammacin Najeriya. Zip code yake ni 121103.
