Jump to content

Faisal Shuaib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faisal Shuaib
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
University of Alabama at Birmingham (en) Fassara
Jami'ar jahar Lagos
University of Alabama at Birmingham (en) Fassara Doctor of Public Health (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a Malami da researcher (en) Fassara
Employers Ma’aikatar Lafiya ta Tarayyar (Najeriya)
Hukumar Kula da Lafiya ta Firamare ta Kasa (Nijeriya)

Faisal Shuaib OON, MPH, DrPH, likitan lafiya ne dan Najeriya kuma kwararre ne akan lafiyar gaba gari. Ya rike babban daraktan cigaba lafiya na matakin farko na kasa na ma'aikata dake karkashin ma'aikatar lafiya ta Najeriya. [1] Kafin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bashi mukami a watan Janairu a shekarar 2017, shine babban ma'aikacin a wani shiri na gidauniyar Bill da Melinda dake Seattle a Amurka. [2] [3]