Attahiru Jega
Appearance
Attahiru Jega | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jega, 11 ga Janairu, 1957 (67 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Bayero (1975 - 1978) Digiri : Kimiyyar siyasa Northwestern University (en) (1980 - 1981) : Kimiyyar siyasa Northwestern University (en) (1981 - 1985) Doctor of Philosophy (en) : Kimiyyar siyasa |
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | university teacher (en) da Malami |
Employers | Jami'ar Bayero (1979 - |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Attahiru Muhammadu: Jega yakasance Malami ne, kuma tsohon Vice-Chancellor a Jami'ar Bayero, Jihar Kano. A 8 ga watan Yuni, shekarar 2010 tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan yanada shi a matsayin shugaban. Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta Nijeriya wato (INEC), wanda majalisar dattawa ta amince dashi, ya maye gurbin Farfesa Maurice Iwu ne, wanda yabar mukamin a 28 April shekarar 2010.[1] Jega kadai ne daga cikin shuwagabannin INEC daya jagoranci babban zabuka biyu (2011 da na 2015). Jega yayi murabus a ranar 30 ga watan yunin shekara ta 2015 yakuma mika ragamar cigaba da shugaban cin ne ga Amina Bala Zakari akan umurnin shugaban kasa Muhammadu Buhari,[2] tacigaba da jan ragamar harsai da aka mayeta da Mahmood Yakubu.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mohammed S. Shehu (9 June 2010). "Attahiru Jega a Radical at INEC". Daily Trust. Retrieved 10 October 2010.
- ↑ Leadership Newspapers. "Jega Bows Out, Hand Over to Amina Zakari". Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 1 July 2015.