Oladipo Diya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oladipo Diya
Chief of the Defence Staff (en) Fassara

17 Nuwamba, 1993 - 21 Disamba 1997
mataimakin shugaban ƙasar Najeriya

17 Nuwamba, 1993 - 21 Disamba 1997
Augustus Aikhomu - Mike Akhigbe
Gwamnan jahar ogun

ga Janairu, 1984 - ga Augusta, 1985
Olabisi Onabanjo - Oladayo Popoola
Rayuwa
Haihuwa Odogbolu, 3 ga Afirilu, 1944
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 26 ga Maris, 2023
Karatu
Makaranta Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Tsaron Nijeriya
Harsuna Yarbanci
Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja

Oladipo Diya (An haifeshi ranar 3 ga watan Afrilu, 1944). Shi Janar ne a gidan soja wanda ya rike mukamin Babban Hafsan Hafsoshi (Wanda a tsarin mulkin soja yake a matsayin mataimakin shugaban kasa na Najeriya) A karkashin shugabancin Shugaban Kasa na mulkin soja Janar Sani Abacha daga shekarar 1994 har zuwa lokacin da aka kama shi a bisa zargin cin amanar kasa a shekarar 1987[1]

Farkon Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Donaldson Oladipo Diya a ranar 3 ga watan Afrilun 1944 a Odogbola[2]

Aikin soja[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]