Karatun zanen gine-gine
Appearance
Karatun Gine-gine | |
---|---|
academic discipline (en) , industry (en) , type of arts (en) , specialty (en) da field of study (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Sumfuri |
Bangare na | AEC industry (en) da built environment and design studies (en) |
Amfani | ginawa |
Karatun ta | sociology of architecture (en) , architectural theory (en) da architectural analytics (en) |
Product or material produced or service provided (en) | architectural structure (en) , architectural element (en) da architectural ensemble (en) |
Hashtag (en) | Architecture |
Has characteristic (en) | architectural style (en) |
Tarihin maudu'i | history of construction (en) , history of architecture (en) da timeline of architecture (en) |
Gudanarwan | Masanin gine-gine da zane |
Uses (en) | architectural engineering (en) |
Karatun Gine-gine ko Akitekcha (Architecture) shi ne kimiyya da zane na gine-gine, wanda ya kama daga kan tsara shi a takarda da zana shi a kasa zuwa yin ginin gaba daya. Karatun Akitekcha yana koyar da tsara gine-gine. [1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wanda ya karanci aikin gine-gine na amfani da Fasaha wurin tsara gine-ginen Zamani
-
Gine-ginen da aka tsara kafin a aiwatar (spanish)