Jump to content

Ayodele Awojobi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ayodele Awojobi
Rayuwa
Haihuwa Oshodi-Isolo, 12 ga Maris, 1937
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 23 Satumba 1984
Makwanci jahar Lagos
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Imperial College London (en) Fassara
Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a injiniya, Malami, gwagwarmaya, Farfesa da marubuci
Employers Jami'ar jahar Lagos
Nigerian Railway Corporation

Ayodele Oluwatuminu Awojobi (12 ga Maris 1937 - 23 Satumba 1984). Haifaffen Dan Najeriya ne wanda aka fi sani da laƙabi da "The Akoka Giant", da "Macbeth", ya kasance malami a Nijeriya, marubuci, maƙeri, ɗan gwagwarmayar zamantakewar al'umma kuma mai gwagwarmaya. Malamansa da takwarorinsa sun ɗauke shi masanin ilimi. Takardun bincikensa, musamman a fagen ilimin baburashan, har yanzu abokan aikin bincike na duniya a Injiniyanci suna ƙara bibiyar su a cikin kwanan nan kamar shekarar 2020, kuma ana adan su kamar yadda ake adana na marubatan kamar Royal Society.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.