Donald Duke
Appearance
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← Christopher Osondu (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Donald Duke | ||
| Haihuwa | Calabar, 30 Satumba 1961 (64 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Ƴan uwa | |||
| Abokiyar zama | Owanari duke | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
University of Pennsylvania Carey Law School (en) Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya Jami'ar Ahmadu Bello Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Sokoto | ||
| Harsuna |
Turanci Ibibio Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Donald Duke (An haife shi ranar 30 ga watan Satumba, shekara ta alif 1961A.C) Miladiyya. Babban ɗan siyasa ne a Najeriya, Ya kasance gwamnan jihar Cross River daga 29 ga watan mayu, 2007. Sannan kuma dan takarar shugabancin Najeriya a ƙarƙashin jam'iyar Social Democratic Party SDP.[1] [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.