Sunny Ofehe
Appearance
Sunny Ofehe | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 1 ga Faburairu, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Rotterdam |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Benin |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Sunny Ofehe (an haife shi a ranar 1 ga Fabrairun 1972) dan siyasa ne kuma mai fafutukar kare muhalli a Najeriya. Yana yaki da gurbatar muhalli a yankin Neja Delta na Najeriya mai arzikin man fetur. Ya fito daga Oghara-Iyede.