Jump to content

J. P. Clark

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
J. P. Clark
Rayuwa
Cikakken sunaJohn Pepper Clark-Bekederemo
HaihuwaKiagbodo da jahar Delta, 6 ga Afirilu, 1935
ƙasaNajeriya
ƘabilaMutanen Ijaw
Mutuwa13 Oktoba 2020
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
MakarantaJami'ar Ibadan Bachelor of Arts (mul) Fassara : Nazarin Ingilishi
HarsunaTuranci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'amaiwaƙe, university teacher (en) Fassara da marubucin wasannin kwaykwayo
EmployersJami'ar jahar Lagos
Jami ar Yale
Wesleyan University (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Muhimman ayyukaA Decade of Tongues: Selected Poems, 1958-1968 (en) Fassara
Song of a Goat (en) Fassara
Kyaututtuka

J.P. Clark, (an haife shi a ranar 6 ga watan afrilu, 1935). Dan Nigeria ne, kuma marubuci.[1]

Farkon rayuwa da Karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Clark a Kiagbodo A Nigeria. Babanshi Dan Kabilar Ijaw Ne. Mamanshi Kuma Yar asalin Urboho. [2]

J. P. Clark

Clark yayi makarantar (Native Authority School, Okrika) a karamar hukumar Burutu. Sannan kuma Yayi (Government College, Ughelli). Sannan yayi digirinsa a Jami'ar Ibadan Inda ya karanci turanci. (BA English

J. P. Clark

Yayi aiki a ma'aikatar tattara bayanai na tsohuwar yankin yarabawa ta Nigeria (Western Region Of Nigeria). Kuma yayi aiki a mat say in edita a (Daily Express). Yayi aiki a matsayin Ferfesa a Jami'ar Jihar Legas.

An bayyana mutuwar Clark a 13 ga watan octoba na shekarar 2020.