Ika ta Arewa maso Gabas
Appearance
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jahar Delta | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 182,819 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 394.86 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 463 km² | |||
Ika ta Arewa maso Gabas ƙaramar hukuma ce ta Jihar Delta, Najeriya. Hedikwatarta tana garin Owa Oyibu.[1][2] Tana da faɗin yanki kilomita murabba’i 463, tare da yawan jama'a 183,657 bisa ga ƙidayar shekarar 2006.[3] Lambar gidan waya ta yankin ita ce 321.[4]
Birane, Garuruwa da Al'ummomi
[gyara sashe | gyara masomin]- Achara
- Agban
- Akpama
- Ekwuoma
- Akumazi
- Aliegbo
- Alilor
- Aliobume
- Aliojeh
- Alugba
- Aniekpukwu
- Anieyime
- Aninwachokor
- Ase
- Boji-Boji-Owa
- Eje
- Etiti
- Ibiegwa
- Idumuigwe
- Idumuobior
- Idumuozeh
- Idum-Ile
- Idumu-Oba
- Idumu-Obi
- Idumu-Ukpa
- Idumu-Uleje
- Idumu-Uzougbo
- Ikeze
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ika North East Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2021-09-10.
- ↑ "About Delta". DELTA STATE THE BIG HEART (in Turanci). Retrieved 2025-06-29.
- ↑ "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2025-06-29.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
