Arthur Okowa Ifeanyi
Appearance
(an turo daga Ifeanyi Okowa)
|
| |||||
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Emmanuel E. Uduaghan
6 ga Yuni, 2011 - 29 Mayu 2015 District: Delta North | |||||
| Rayuwa | |||||
| Cikakken suna | Ifeanyi Arthur Okowa | ||||
| Haihuwa | jahar Delta, 8 ga Yuli, 1959 (66 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||||
| Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Jami'ar Ibadan Bachelor of Medicine, Bachelor of Surgery (en) Edo College | ||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||

Arthur Okowa Ifeanyi (an haife shi a ran 2 ga watan Muharram 1379.AH)Shi 'dan Najeriya ne kuma dan'siyasa wanda shi ne tabbataccen zababben gwamnan Jihar Delta. A ranar 16 ga watan Yuni, 2022 ne Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya zabe shi a matsayin mataimakinsa a zaben 2023.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.