Emevor
Appearance
Emevor | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Delta |
Emevor gari ne da ke karamar hukumar Isoko ta Arewa jihar Deltkudancin Najeriya. Emevor yana da iyaka da Ebor-Iyede, Agharha, Otor Owhe da Orogun. Kusan 13 km zuwa Gabas da filin wasan garin Ughelli. Akwai makarantun sakandarengwamnati guda biyu a garin: James Welch Grammar School Emevor da Emevor Mixed Secondary School; yayin da makarantun firamaren gwamnati biyu ne Emehwa Primary School da Odion Primary School. Akwai sauran makarantu masu zaman kansu a cikin al'umma kuma. Yana da kasuwanni guda biyu da aka fi sani da "Ekiedhe" da "Ekiewo".
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.