Jump to content

Isoko ta Kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isoko ta Kudu


Wuri
Map
 5°30′N 6°12′E / 5.5°N 6.2°E / 5.5; 6.2
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Delta
Yawan mutane
Faɗi235,147 (2006)
• Yawan mutane352.02 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili668 km²
Isoko ta Kudu
Isoko ta Kudu

Isoko ta Kudu ƙaramar hukuma ce da ke yankin Isoko na Jihar Delta, Najeriya. Hedikwatarta tana Oleh, Najeriya.[1] Tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomi biyu da suka haɗa yankin Isoko. Ɗayar ita ce Isoko North, wadda hedikwatarta take Ozoro.[1] Wannan ƙaramar hukuma tana da jimillar yawan jama'a 235,147 bisa ga ƙidayar shekarar 2006.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. 1 2 "About Delta". DELTA STATE THE BIG HEART (in Turanci). Retrieved 2025-06-29.
  2. ↑ "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2025-06-29.