Jump to content

Bomadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bomadi

Wuri
Map
 5°12′N 5°54′E / 5.2°N 5.9°E / 5.2; 5.9
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Delta
Yawan mutane
Faɗi 118,500 (2006)
 Yawan mutane 481.71 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 246 km²
Altitude (en) Fassara 105 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 333101
Kasancewa a yanki na lokaci

Bomadi ƙaramar hukuma ce ta Ijaw da ke cikin Jihar Delta, Najeriya.[1] Garin yana gefen Kogin Forcados.[2] Hedikwatar wannan ƙaramar hukuma tana garin Bomadi.[3]

Tana da al’ummomi guda goma sha ɗaya, waɗanda suka haɗa da Ogriagbene, Esanma, Akugbene, Ogbein-ama, Bomadi, Kpakiama, Ekamuta-gbene, Azebiri, Ogodobiri, Okoloba da Kalafuo-gbene, Adobu, Agoloma, Aven, Bolou Apelebiri, Bolou-Angiama, Odorubu da Ogo-Eze.[4] Bisa ga ƙidayar shekarar 2006, wannan ƙaramar hukuma tana da jimillar yawan jama'a 86,016.[5]

A garin Bomadi, lokacin rani kan kasance mai tsananin zafi da gizagizai, yayin da lokacin damina kan kasance mai ɗan dumi. Yanayin zafin garin yawanci yana tsakanin 21 °C (70 °F) zuwa 30 °C (86 °F).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Ekeh, Peter Palmer; Society, Urhobo Historical (2007-01-10). History of the Urhobo people of Niger Delta. Urhobo Historical Society. p. 285. ISBN 978-978-077-288-8. Retrieved 24 January 2012.
  2. "Map - Bomadi - MAP[N]ALL.COM". www.mapnall.com. Retrieved 2021-09-14.
  3. "About Delta". DELTA STATE THE BIG HEART (in Turanci). Retrieved 2025-06-29.
  4. "Bomadi Overview". BookNaija.ng. Retrieved 12 May 2025.
  5. "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2025-06-30.