Jump to content

Kogin Forçados

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Forçados
General information
Tsawo 198 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°18′30″N 6°25′00″E / 5.3083°N 6.4167°E / 5.3083; 6.4167
Kasa Najeriya
River mouth (en) Fassara Tekun Guinea

Kogin Forcados (asali, Forcados ) [1] tasha ce a Niger Delta, a kudancin Najeriya. Yana gudana kusan kilomita 198 kilometres (123 mi) kuma ya hadu da teku a Bight of Benin dake Jihar Delta. Muhimmiyar tashi ce ga ƙananan jiragen ruwa. Kogin Forcados ya rabu a kogin Niger a wuri daya da kogin Nun.

Mutane sun kwashe shekaru suna kamun kifi a wannan kogin sannan suna zuwa bakin kogin Neja don sayarwa/ajiya da kuma amfanin kansu. 5°18′30″N 6°25′0″E / 5.30833°N 6.41667°E / 5.30833; 6.41667

A farkon shekarun a karni na 20, Forçados ta kasance tashar jirgin ruwa ga mutanen Ingila har sai kogin ya shanye gabar.

Ana iya samun tarin albarkatun kayan tarihi na tagulla (1 hannu, karrarawa 7, mundaye 3, wuka 1 da manillas 3) daga Kogin Forçados a wuraren ajiye kayan tarihi na Biritaniya. [2]

  • Forcados
  • Ƙungiyoyin Forcados da Badjibo

Samfuri:Niger River