Dominic Oneya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dominic Oneya
Gwamnan jahar benue

ga Augusta, 1998 - Mayu 1999
Aminu Isa Kontagora - George Akume
gwamnan jihar Kano

ga Augusta, 1996 - 1 Satumba 1998
Muhammadu Abdullahi Wase - Aminu Isa Kontagora
Rayuwa
Haihuwa 26 Mayu 1948
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Urhobo
Harshen uwa Urhobo (en) Fassara
Mutuwa 4 ga Augusta, 2021
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Jami'ar Tsaron Nijeriya
Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji
Harsuna Turanci
Hausa
Urhobo (en) Fassara
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Digiri Janar

Dominic Oneya soja da ɗan siyasan Najeriya ne. An haife shi a shekara ta 1948.

Ya yi gwamnan (a lokacin mulkin soji) jihar Kano daga Agusta a shekarar 1996 zuwa Satumba a shekarar 1998 (bayan Muhammadu Abdullahi Wase - kafin Aminu Isa Kontagora).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]