Mutanen Urhobo
Appearance
(an turo daga Urhobo)
| |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Najeriya | |
Harsuna | |
Urhobo (en) |
Mutanen Urhobo kabila ce a kudancin Najeriya. Su ne manyan kabilun jihar Delta. Mutanen Urhobo suna magana da yaren Urhobo.
Shahararrun mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Kefee, mawakin bishara a Najeriya
- Daniel Dikeji Miyerijesu, bishop na Najeriya
- Isaiah Ogedegbe, faston kuma marubuci[1]
- Paul Eyefian, faston na Najeriya
- Ruona Oghuvbu, dillalan gidaje na Najeriya Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hanyoyin hadin waje
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Iginla, TeeMac, others eulogise TB Joshua at posthumous birthday". The Nation Newspaper. Archived from the original on 2023-06-13. Retrieved 2023-06-18.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)