Aminu Isa Kontagora

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Aminu Isa Kontagora soja da ɗan siyasan Najeriya ne. An haife shi a shekara ta 1956.

Ya yi gwamnan (a lokacin mulkin soji) jihar Kano daga Satumba a shekarar 1998 zuwa Mayu a shekarar 1999 (bayan Dominic Oneya - kafin Rabiu Kwankwaso).