Zulu Sofola
Appearance
Zulu Sofola | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Issele Ukwu, 22 ga Yuni, 1935 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 5 Satumba 1995 |
Karatu | |
Makaranta |
The Catholic University of America (en) Master of Arts (en) : drama fiction (en) Southern Baptist Theological Seminary (en) Virginia Union University (en) Jami'ar Ibadan |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | marubucin wasannin kwaykwayo, darakta, marubuci da university teacher (en) |
Employers |
Jami'ar Ibadan Jami'ar Ilorin |
Nwazuluwa Onuekwuke "Zulu" Sofola (22 ga watan Junairu zuwa 1935 – 5 Satumba 1995),[1] Itace mace ta farko yar Najeriya mai rubuta dirama kuma yar dirama.[2] Sofola kuma malamar jami'a ce kuma mace ta farko da tazama farfesa a farnin al'adu na Afrika.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Biography Archived 2013-03-30 at the Wayback Machine, ′Zulu Sofola official website.
- ↑ "Nigeria's female writers have arrived" Archived Mayu 25, 2007, at the Wayback Machine, Sun newspaper (Nigeria), 11 December 2005.