Jump to content

Aniocha ta Kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aniocha ta Kudu

Wuri
Map
 6°12′N 6°30′E / 6.2°N 6.5°E / 6.2; 6.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Delta
Yawan mutane
Faɗi 142,045 (2006)
 Yawan mutane 163.65 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 868 km²
hoton garin Aniocha ta Kudu

Aniocha ta kudu ƙaramar hukuma ce a cikin Jihar Delta, Najeriya. Hedikwatarta tana garin Ogwashi-Uku.[1]

Al’ummomin da ke cikin wannan ƙaramar hukuma sun haɗa da Abah Unor, Adonte, Ashama, Egbudu-Akah, Ejeme-Aniogor, Ejeme-Unor, Ewulu, Isheagu (wanda ya ƙunshi Onuiyi, Atuakpai da Obikwere), Ogwashi Uku (wanda ya ƙunshi Oloh, Isah, Azagba da Igbudu), Nsukwa, Ubulu-Okiti, Ubulu-Ukwu, Ubulu-Unor, Ukwu-Oba da Umute. Wannan ƙaramar hukuma tana da jimillar yawan jama'a 142,045 kamar yadda ƙidayar shekarar 2006 ta nuna.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "About Delta". DELTA STATE THE BIG HEART (in Turanci). Retrieved 2025-06-29.
  2. "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2025-06-30.