David Dafinone
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sapele, 12 ga Maris, 1927 |
Mutuwa | 30 Satumba 2018 |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar National Party of Nigeria |
David Omueya Dafinone OFR (Maris 12, 1927-Satumba 30, 2018) wani Akawu na Najeriya ne kuma ɗan siyasa, wanda ya kasance Sanata mai wakiltar Bendel ta Kudu a lokacin jamhuriya ta biyu ta Najeriya. Ya kasance dan jam'iyyar National Party of Nigeria (NPN). Dafinone ya yi aiki a kwamitocin gano gaskiya daban-daban a lokacin mulkin soja na Yakubu Gowon.