Stephen Oru
Appearance
|
| |||
2010 - 2011 ← Ufot Ekaette (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Ughelli, | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
jami'an jahar Osuo Jami'ar Ahmadu Bello | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||

Stephen Orise Oru ɗan siyasan kasar Najeriya ne, kuma tsohon Ministan Neja Delta ne na Tarayyar Najeriya dake Abuja.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Stephen Oru a Jihar Delta, a karmar hukumar Ughelli North LGA Ya halarci Kwalejin Gwamnati, Ughelli . Ya sami digiri na farko a fannin fasaha a shekarar 1974 sannan ya sami digiri na biyu a fannin ilimi a shekarar 1976 a Jami'ar Ahmadu Bello . Ya ci gaba da karatunsa a Amurka inda ya sami digiri na uku a Jami'ar Jihar Ohio, Columbus, Ohio a shekarar 1978
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Oru ya fara harkar siyasa ne a shekarar 1982 tare da jam’iyyar National Party of Nigeria (NPN) a matsayin Sakataren Matasa, dake Ughelli LGA, Jihar Bendel. Tun daga lokacin ya rike mukamai daban-daban a fagen siyasar Najeriya; wasu daga cikinsu sun hada da: