Kogin Escravos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Escravos
General information
Tsawo 56 km
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°35′N 5°10′E / 5.58°N 5.17°E / 5.58; 5.17
Bangare na Afirka
Najeriya
Jihar rivers
Kasa Najeriya
Territory Jihar rivers
Kogin Escravos zuwa Sapele 1979

Kogin Escravos wani kogi ne dake kudancin Najeriya. " Escravos " kalma ce ta Kasar Portugal wacce ke nufin "bayi" kuma yankin na daya daga cikin manyan cibiyoyin cinikayyar bayi tsakanin Najeriya da Amurka a karni na.[1] Kogin Escravos reshe ne ne kogin Neja, yana gudana na tsawon kilomita 57 kilometres (35 mi), yana ƙarewa a Bight of Benin na Gulf of Guinea inda yake kwarara zuwa Tekun Atlantika. [2] Chevron, babban kamfanin mai na Amurka, yana da babban wurin hako mai a Najeriya a bakin kogin Escravos. Wannan tashar mai tana ɗaukar kusan barrel 460,000 barrels per day (73,000 m3/d) duk rana.[3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.britannica.com/place/Escravos-River
  2. The Escravos Bar Project, By Reuben K. Udo, Geographical Regions of Nigeria, Page 60
  3. The Escravos Bar Project, By Reuben K. Udo, Geographical Regions of Nigeria, Page 60