Jump to content

Buruku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Buruku


Wuri
Map
 7°24′N 9°12′E / 7.4°N 9.2°E / 7.4; 9.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Benue
Yawan mutane
Faɗi 206,215 (2006)

Buruku daya ne daga cikin kananan hukumomin jihar Benue dake a shiyar tsakiyar Nijeriya.

Harsunan da ake magana da su a Ƙaramar Hukumar Buruku sun haɗa da Etulo, Tiv da Hausa, tare da wasu harsuna daban.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Ezenwafor-Afuecheta, Chikelu I. (2025). Grammar of Etulo: A Niger-Congo (Idomoid) Language. 1. Cambridge, UK: Open Book Publishers. doi:10.11647/obp.0467. ISBN 978-1-80511-597-7.