Riɗi (Sesamum indicum, Sesamum orientale). Tsiro ne dake da ya'ya kanana, kuma ana amfani da yayan ridi wurin yin mai, ko amfani dashi a matsayin abinci.