Jump to content

Gwer ta Gabas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gwer ta Gabas

Wuri
Map
 7°18′N 8°30′E / 7.3°N 8.5°E / 7.3; 8.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Benue
Yawan mutane
Faɗi 168,660 (2006)
 Yawan mutane 73.52 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,294 km²
Takadda akan gwer

Gwer ta Gabas wata Ƙaramar hukuma ce da ke Jihar Benue, Najeriya. Hedikwatar ƙaramar hukumar tana garin Aliade.

Yankin yana da faɗin ƙasa da ya kai kilomita murabba’i 2,294 tare da yawan jama’a da ya kai 163,647 bisa ƙidayar shekarar 2006.

Lambar akwatin gidan waya (postal code) ta yankin ita ce 971.[1]

Ƙaramar Hukumar tana da gundumomi uku, wato Yonov, Njiriv da Ngyohov. Haka kuma tana da gundumomin zaɓe guda 17 kuma tana iyaka da wasu ƙananan hukumomi guda bakwai.[2]


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
  2. "Traditional Institutions and the Management of Communal Conflicts in Gwer-East Local Government Area of Benue State, Nigeria". International Journal of Research and Innovation in Social Science (in Turanci). Retrieved 2024-12-10.