Jump to content

Ukum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ukum

Wuri
Map
 7°30′N 9°36′E / 7.5°N 9.6°E / 7.5; 9.6
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Benue
Yawan mutane
Faɗi216,930 (2006)
• Yawan mutane143.28 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili1,514 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo980
garin ukum

Ukum daya ce daga cikin kananan hukumomin jihar Benue dake a shiyar tsakiyar Najeriya.wandaa kalla fadin ta yakai kimanin 216,939a shekarar 2006 wajen yawan fili kuwa yakai kimanin 1514km Yawan mutane kuwa yakai kimanin 143.28 mazaunan.

Yanayin Ukum ya kasu zuwa yanayi biyu, wato lokacin damina da lokacin rani. Lokacin damina yakan fara daga watan Maris har zuwa Oktoba, yayin da lokacin rani yakan fara daga ƙarshen watan Oktoba zuwa tsakiyar watan Maris. Ukum tana a matsayi na Latitude 7°38'38" Arewa da Longitude 9°33'49" Gabas.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. ↑ "Weather in Ukum - accurate and detailed weather forecast in Ukum for today, tomorrow and week. Ukum, Benue, Nigeria". meteotrend.com (in Turanci). Retrieved 2025-11-08.[permanent dead link]