Jump to content

Tambuwal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tambuwal

Wuri
Map
 12°19′00″N 4°48′00″E / 12.3167°N 4.8°E / 12.3167; 4.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 146,976 (1991)
 Yawan mutane 85.6 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,717 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tambuwal

Wuri
Map
 12°19′00″N 4°48′00″E / 12.3167°N 4.8°E / 12.3167; 4.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 146,976 (1991)
 Yawan mutane 85.6 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,717 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tambuwal karamar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.tambuwal lokal government ce dake cikin jahar sokoto tana daya daga cikin manya local government a cikin wannan jahar,tana da Yan boko sosai a wannan lokal government, ita ce lokal I da tsohon gwnana Kuma tsohon kakakin majalisa taraya Nigeria, barista Aminu waziri tambuwal,tana da Nisan kilmita dari daga cikin birni sokoto, lokal government ce dake makwataka da wasu lokal government din kebbi state, irin su Aleru da gwandu lokal government,tana da Yan majalisa guda biyu,wato state house of Assemble,tana manya garuruwa kamar haka shifiri,dogondaji,Alasan,Romo,bashire.sanyina,jabo,mafi yawan jama'a wannan lokal government din Muslim,ama Jama'a wannan lokal government din manoma ne da yan kasuwa,ita ce lokal government da Asibiti mataki na biyu har guda wato general hospital tambuwal da general hospital dogondaji.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.