Rabah
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jihar Sokoto | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 91,119 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 37.45 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 2,433 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Rabah ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Tana da faɗin ƙasa kilomita 2,433 da yawan jama'a 149,165 a jimillar 2006.Lambar gidan waya na yankin ita ce 842.Rabah ita ce mahaifar Sir Ahmadu Bello Firaminista na farko a Arewacin Najeriya. Ya gaji mahaifinsa a matsayin shugaban gundumar Rabah a 1934.
