Jump to content

Sabon Birni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sabon Birni

Wuri
Map
 13°33′40″N 6°19′30″E / 13.5611°N 6.325°E / 13.5611; 6.325
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi152,994 (1991)
 Yawan mutane64.99 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili2,354 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Sabon birni

Sabon Birni karamar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.[1]Sabon birni local government ce dake gabacin sokoto state,tana daya daga cikin manya local government a sokoto, local government ce da ake Kira kasar gobir,tanda tsohon kilometers 200 daga birni sokoto,mafi yawan jama'a wannan lokal government Muslimi Fulani ne, local government ce dake Yan boko da Yan kasuwa da manoama, Mafi yawan cin jama'a wannan lokal government manoma ne,tana kusanci da janhuriya nijar,tana da mukwatakà da isa local government , daga Yama tana da mukwatakà da goronyo local government,gari mai din bin tarihi sosai a kasar hausa yawan jama'a wannan yankin gobirawa ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Polling Unit Locator Tool". Abuja, Nigeria: Independent National Electoral Commission (INEC). December 28, 2019. Retrieved December 28, 2019.