Jump to content

Shagari (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Shagari, Nijeriya)
Shagari

Wuri
Map
 12°38′00″N 5°00′00″E / 12.6333°N 5°E / 12.6333; 5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 156,607 (2006)
 Yawan mutane 117.57 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,332 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
hutun garin Shagari

Shagari karamar hukuma ce dake a yankin Jihar Sokoto a Nijeriya,tana yankin Arewa maso yammacin Nijeriya.shagari tana daya daga cikin lokal government a jahar sokoto,se dai karmar lokal government a cikin lokal government din jahar sokoto,ita ce lokal government din da tsohon shugaban kasa shehu shagari yafito,wannan lokal government tana da Yan boko da manoama da yan kasuwa,se nafi yawancin jama'a wannan lokal government manomane, masaman noma dama na da rani,a wannan lokal government suna karamin dama, Wanda wani Dan asalin lokal government yasamar a lokaci Yana minister ruwa wato mutari shehu shagari.suna da Dan majalisa guda a wannan yankin.wannan local government tana manya garuruwa kamar haka sanyi lawal,kajiji



Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.