Jump to content

Goronyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Goronyo

Wuri
Map
 13°27′11″N 5°40′35″E / 13.4531°N 5.6764°E / 13.4531; 5.6764
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 106,666 (1991)
 Yawan mutane 62.6 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,704 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Goronyo karamar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman kasar Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

tanada kauyuka kamar taloka,shinanka,kwakwazo,rimawa,goronyo lokal government a ce a jahar sokoto,tana yankin sokoto ta gabasa,tana makabata ka daga lokal government,ita ce lokal government da ada rima dama, lokal government ce da take Yan Boko da Yan kasuwa,sai dai mutane wannan lokal government sunfi Maida hankali ga noma masaman noma dama na da rani,suna noma Albasa da tataisai da tafarnuwa da saura kayan gonna, wannan lokal government tana day Dan majalisa jaha guda.a kasancewar sa yanki a lokaci.