Gwadabawa
Appearance
Gwadabawa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Sokoto | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 991 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Gwadabawa ƙaramar hukuma ce a jihar Sokoto, Najeriya . Hedkwatarta tana cikin garin Gwadabawa akan babbar hanyar A1 . Ya ƙunshi gundumomin Gwadabawa, Salame, Chimola da Asara
Yana da yanki na 991 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006. [1]
Lambar gidan waya na yankin ita ce 843.