Sokoto ta Kudu
Appearance

Samfuri:Datab222ox Sokoto ta Kudu karamar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.karamar hukuma ce dake cikin tsakiyar birni sokoto, daya daga cikin karmar hukuma biyu da a akwai cikin tsakiyar birni sokoto,tana da yawan jama'a .,ita ce Kamar hukumar gwamna sokoto na yanzu Ahamed Aliyu sokoto, Mafi yawan jama'a wannan lokal government din Hausa Fulani ne, akwai kiristoci ,tana da unguwa karmar haka,Gagi A,Gagi B,Gagi c,mabera,nakasari,mana,tudun wada.tana Yan majalisa jaha guda biyu, wato state house Assembly,
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.