Jump to content

Sokoto ta Arewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sokoto ta Arewa

Wuri
Map
 13°03′N 5°14′E / 13.05°N 5.23°E / 13.05; 5.23
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 233,012 (2006)
 Yawan mutane 4,568.86 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 51 km²
Tutar sokoto

Sokoto ta Arewa karamar hukuma ce dake a jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya. karmar hukumar ta dake cikin tsakiyar birni sokoto daya daga karmar hukumar ishirin da uku da ke jahar sokoto, karmar hukuma ce da Tara Yan kasuwa da malamai ita ce karmar hukumar da shehu Dan fodiyo yan zauna nane anka bine gawar shi ,nane hubarin shehu take,nane gidan sarkin Muslim take,ita ce lokal government dake yawan jama'a a cikin jahar sokoto,itace local da kunahi Yan asalin garin sokoto,itace local da ake tunani dukan Dan siyasa ya lashe kuri'a mafi yawa zai iya cin zabe .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.