Kware karamar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa
maso yamman ƙasar Nijeriya.kware tana daya daga cikin kananan hukumomi a jahar sokoto,tana cikin kanana hukumomi dake cikin sokoto ta tsakiya,tana daya daga cikin kananan hukumomi dake kusa da birni sokoto, karamar hukuma ce dake da 'Yan boko da 'Yan kasuwa,mafi yawan jama'ar dake karamar hukumar 'Yan kasuwa ne,ita karamar hukumar da tsohon mataimakin Gwamna manir Muhammad Dan iya yafito, sun nada baban sarki Wanda watau Sarkin Ymman Kwrae, Yana daya daga cikin zuriyar Isah Autan Shehu wanda Da ne ga ShehuUsman Danfodio, kuma yan cikin manya sakuna a cikin daular shehu danfodio. haka kuma akwai Babbar Asibiti masu kula da masu tabin hankali (psychiatric hospital kware) da kuma wani kogi da ke Gabas ga Garin wanda ake kira Shalla.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.