Bodinga
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jihar Sokoto | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 114,067 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 202.25 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 564 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Bodinga Karamar Hukuma ce a Jahar Sokoto, Nigeria . Hedkwatar ta tana cikin garin Bodinga.
Yana da yanki na 564 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar shekarar 2006. [1]
Lambar gidan waya na yankin ita ce 852.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]Samfuri:LGAs and communities of Sokoto State bodinga na daya daga ciki manya lokal government a sokoto,tana da Dan majalisa guda biyu,ita ce lokal government da tsohon shugaban chief Army staff faruku sifawa ya fito,Allah ya Albarci lokal government din da noma rani da damana ,sana tana da Yan kasuwa da Yan Boko,tana daya daga lokal mai yawan ,jama'a.,tana da garuruwa kamar haka,sifawa,milgoma,kaura miyo,danchadi,dingyadi.bado.takatuku.
